Kawancen PDP da wasu jam'iyyun adawa 20 a Najeriya ya ruguje

A cikin awanni 24 da jam'iyyun adawa 30 tare da babbar jam'iyyar adawa ta Najeriya PDP duka kula kawance, an samu matsala inda jam'iyyu 20 suka ce sun fita daga kawancen.

Shugaban Jam'iyyar PDM Alhaji Bashir Yusuf Ibrahim ya ce, daga cikin jam'iyyu 30 da PDM ta tattara guda 20 sun fita daga kawancen da aka kulla.

Ibrahim ya ce, an kafa kawancen na Hadin Kan Jam'iyyun Siyasa da niyya mai kyau don kawo gyara ga Najeriya.

Ya ce, bayan sun shiga kawancen ne sai suka gano jam'iyyar PDP ba ta al'umarta ta ke ba, tana neman biyan bukatar kanta ne kawai.

Jam'iyyun sun hade ne dm,in tunkarar Shugababn Kasar Najeriya Muhammadu Buhari a zaben da za a yi a shekarar 2019 mai zuwa.Labarai masu alaka