Turkiyya ta gina gidan kwanan dalibai a Serbia

Matan shugaban kasar Turkiyya Amina Erdoğan ta ziyarci kasar Serbia inda ta bude gidajen dalibai yara da kasarta ta gina a babban birnin Belgrade.

Turkiyya ta gina gidan kwanan dalibai a Serbia

Matan shugaban kasar Turkiyya Amina Erdoğan ta ziyarci kasar Serbia inda ta bude gidajen dalibai yara da kasarta ta gina a babban birnin Belgrade.

 Amina Erdoğan da matar shugaban kasar Serbia  Tamara Djukanovic sun halarci waannan bukin bude gidan kwanan daliban da Hukumar Bayar da Agajin Turkiyya ta gina.

Bayan bude gidan, matan shugabanin biyu sun ziyarci wani shagon sayar da kayan tande dante da aka gina tun a shekarar 1936Labarai masu alaka