• Bidiyo

Damisu sun kashe wasu yara kanana 3 a Indiya

Wasu yara kanana 3 sun mutu sakamakon hari da damisu suka kai musu a kasar Indiya.

Damisu sun kashe wasu yara kanana 3 a Indiya

Wasu yara kanana 3 sun mutu sakamakon hari da damisu suka kai musu a kasar Indiya.

A harin da damisu suka suka kai a wani kauye da ke tsakiyar Indiya yara kanana 2 sun mutu, sai wani yaro mai shekaru 14 da ya mutu shi ma bayan wata damisa ta kai masa hari.

Wani Jami'in Hukumar Tsaron Rayukan Jama'a Chanchani ya ce, damisu na yawan kai hari tare da kashe mutane a Indiya musamman a kauyuka.Labarai masu alaka