Dusar kankara baka ta zuwa a Kazakistan

Dusar kankara mai launin baki ta zuba a kasar Kazakistan wanda wannan abu ya ba wa kowa mamaki.

Dusar kankara baka ta zuwa a Kazakistan

Dusar kankara mai launin baki ta zuba a kasar Kazakistan wanda wannan abu ya ba wa kowa mamaki.

Jama'ar yankin Tamirtau sun bukaci gwamnati ta gudanar da bincike kan lamarin bayan sun yada bidiyon bakar dusar kankarar a shafukan Instagram.

Wannan lamari ne da ba a cika ganin sa a duniya ba.

 Labarai masu alaka