Shakira za ta jagoranci bukin Chasu a Istanbul

Shahararriyar mawakiyar kasar Kolombiya kuma 'yar asalin Labanan Shakira za ta cashe a yammacin Larabar nan a birnin Istanbul.

Shakira za ta jagoranci bukin Chasu a Istanbul

Shahararriyar mawakiyar kasar Kolombiya kuma 'yar asalin Labanan Shakira za ta cashe a yammacin Larabar nan a birnin Istanbul.

Mawakiyar da ta yi suna a bangaren Latın Pop da Latin Rock za ta cashe a Vodafon Paark a karkashin shirin "Eldorado World Tournament".

A ranar Talatar nan ta isa Turkiyya da iyalanta kuma za ta sake cashewa a Istanbul bayan shekaru 12.

Mawakiyar ta shahara da wakokinta kamar su "Waka Waka", "Whenever Wherever", "Loca" da sauransu. Ta taba samun kambin mawaka na Grammy.Labarai masu alaka