Tambaya Da Amsa

A Wanne gari ne Dakarun Turkiyya suka Fatattaki yan ta’adda karkashin Hare-Haren Reshen Zaitun?

  1. Munbich
  2. Afrin
  3. Aleppo

Za a bada kyaututtuka ga mutane 3 da suka sami nasarar amsa wannan tambaya dai-dai. Za kuma a zabe su ne ta hanyar yin canke bayan sun aiko da amsar tasu.

Za ku iya turo da amsoshinku har nan da karshen watan Afrilu. Sai ku ziyarci shafinmu na yanar gizo na trt.net.tr/hausa don cike gurbin amsar tambayar tare da aiko wa.

Sai mun ji daga gare ku. Daga nan TRT Hausa Muryar Turkiyya.


Amsa Tambayawar Wannan Watan