Dutsen Turrialba na kasar Kosta Rika na aman wuta

Dutsen Turrialba na kasar Kosta Rika na aman wuta inda turnukin hayakin ya yadu zuwa yanki mai nisan kilomita 40.

Dutsen Turrialba na kasar Kosta Rika na aman wuta

Dutsen Turrialba na kasar Kosta Rika na aman wuta inda turnukin hayakin ya yadu zuwa yanki mai nisan kilomita 40.

Lamarin ya shafi San Jose babban birnin kasar inda ya kai ga filin tashi da saukar jiragen sama na birnin.

An hana tashi da saukar jiragen sama a birnin.

Fasinjoji sun yi cirko-cirko a filin tashi da saukar jiragen saman.Labarai masu alaka