Tsibiran da ke kasar Indonesiya sun kai dubu 14,752

Gwamnatin kasar Indonesiya ta bayyana cewa, akwai tsibira daban-daban har guda dubu 14,752 a kasar.

Tsibiran da ke kasar Indonesiya sun kai dubu 14,752

Gwamnatin kasar Indonesiya ta bayyana cewa, akwai tsibira daban-daban har guda dubu 14,752 a kasar.

Ma'aikatar kula da teku da kamun kifi ta kasar ta tabbatar da wadannan alkaluma.

Tabbatar da tsibiran tare da ba su suna na kara hade kan kasar kuma na da muhimmanci ga siyasarsu.

Domin gama tabbatar da tsibiran ma'aikatar za ta mika bukatar hakan ga Hukumar Kulda Taswirar Tsibirai ta Majalisar Dinkin Duniya (UNGEGN).

A alkaluman ma'aikatar a shekarar 2012 akwai tsibirai dubu 13,466 a kasar.Labarai masu alaka