'Yan ta'addar Daesh sun kai hari da makami mai linzami

A daidai lokacinda ake ci gaba da kai hare-hare don kwato Mosul daga hannun 'yan ta'addar Daesh, 'yan ta'addar sun kai hari da makami mai linzami a yankin Al-Dubbat inda suka kashe mtane 11 daga iyali daya.

Dakarun Iraki sun sake kwace unguwanni 4 a Mosul inda suka dangana ga tafkin Dicle.

Kungiyar ta'addar da ke rasa yankunanta ta koma kai hari kan fararen hula.

Mutane dubu 173 ne suka yi hijira daga garin Mosul.

A ranar 17 ga watan oktoba ne dakarun Iraki, mayakan Peşmerge da muhajisad Ninova da Turkiyya ke ba horo a Bashika suka fara kai hare-hare a Mosul da nufin korar 'yan ta'addar Daesh daga garin.Labarai masu alaka