Jiragen ruwan yaki mallakar Rasha sun gifta ta gabar tekun Turkiyya

Da safiyar ranar Talatar nan jiragen ruwan yaki na Rasha samfurin "868" da "BSF Pytlivy" suka gifta ta gabar tekun Marmara da Çanakkale da ke Turkiyya.

Jami'an tsaron Turkiyya sun bayan jiragen har suka bar iyakar kasar.

Ba a bayyana ko ina jiragen yakin za su je.Labarai masu alaka