Isra'ila na tura sojojinta zuwa Yammacin Gabar Kogin Jordan

Kamfanin dillancin labarai na Faransa AFP ya bayyana cewa, Isra'ila na tura sojojinta zuwa yankin Yammacin Gabar Kogin Jordan.

Sanarwar da Rundunar Sojin kuma ta fitar ta ce, bayan wani nazarin soji da aka yi an dauki matakan turo dakaru zuwa yankin.Labarai masu alaka