Isra'ila na ci gaba da kama Falasdinawa tana garkamewa

Isra'ila na ci gaba da kama Falasdinawa tana garkamewa inda a watanni 6 na farkon shekarar 2018 kadai ta kama Falasdinawa dubu 3,533.

Isra'ila na ci gaba da kama Falasdinawa tana garkamewa

Isra'ila na ci gaba da kama Falasdinawa tana garkamewa inda a watanni 6 na farkon shekarar 2018 kadai ta kama Falasdinawa dubu 3,533.

Kungiyar Bincike Kan Falasdinawan da aka kama ta fitar da sanarwar cewa, daga farkon wannan shekarar zuwa 30 ga watan Yuni Isra'ila ta kama Falasdinawa dubu 3,533 da suka hada da yara kanana 651, mata 63 da 'yan jarida 3.

Sanarwar ta ce, a watan Yuni kadai sun kama Falasdinawa 533.Labarai masu alaka