Mahajjatan bana sun fara isa ƙasa mai tsarki

Mahajjatan bana sun fara isa ƙasa mai tsarki inda aka sauke sahun farko a filin tashi da saukar jiragen sama na Abdulaziz dake  Jeddah.

Mahajjatan bana sun fara isa ƙasa mai tsarki

Mahajjatan bana sun fara isa ƙasa mai tsarki inda aka sauke sahun farko a filin tashi da saukar jiragen sama na Abdulaziz dake  Jeddah.

Ƴan kasar Bangaladesh 419 ne suka fara sauka a ƙasa mai tsarki domin aikin hajjin bana.

Fillin tashi da saukar jiragen saman Abdulaziz dake Jeddah zai karɓi mahajjata daga ranar 14 ga watan Yuli zuwa 17 ga watan Agusta.

 Labarai masu alaka