Kundin Hotuna: Trishna, rayayyar allahnyar Nepal

Kundin Hotuna: | Trishna, rayayyar allahnyar Nepal

Kundin Hotuna:

'Yan kasar Nepal sun ayyana wata yarinya mai suna Trishna wacce da shekaru 3 da haifuwa a matsayin allansu,inda suke ci gaba da bauta mata.Wannan wani mataki bai daya ne da mabiya addinin Buddah da takwarorinsu na addinin Hindun yankin Himalaya suka yanke,inda suka zabi yarinyar a matsayin rayayyar allahnyarsu.


Tag: rayayyar allahnyar Nepal , buddah , hindu , himlaya , allanya , rayayya , nepal , Trishna , Kundin Hotuna