Rana Irin ta Yau 10.01.2019

Muhimman abubuwan da suka faru a ranar 10 ga watan Janairu.

Rana Irin ta Yau 10.01.2019

Muhimman abubuwan da suka faru a ranar 10 ga watan Janairu.

Ranar 10 ga watan Janairun shekarar alif dari bakwai da tasa'in da biyu (1792) ne Daular Musuluncş ta Usmaniyya da kasar Rasha suka rattaba hannu a yarjejeniyar Yaş, bayan sun share shekaru 5 suka fafata yaki.wannan yarjejeniyar ta kawo karshen mummunan yakin ya barke tsakanin kasashen biyu a shekarar alif dari bakwai da tamanin da bakwai (1787).

A ranar 10 ga watan Janairun shekarar alif dari tara (1900) ne aka ayyana dan wasan kokawar daular Usmaniyya Pehlivan Kara Ahmed, wanda ya halarci gasar kasa da kasa ta wasannin motsa jiki na karni na 20 miladiya,wacce aka shirya a Paris,babban birnin kasar Faransa, a matsayin "gwani na gwanayen" 'yan kokawan duniya.

A ranar 10 ga watan Janairun shekarar alif dari tara da ashirin (1920) ne aka hadakan kasashen Duniya.Amurka ba ta kasance a jerin kasashen da suka halarci wannan taron ba.

A ranar 10 ga watan Janairun shekarar alif dari tara da arba'in da hudu (1944) ne, a yankin Yeşiköy na Turkiyya aka gwada tashin jirgin sama na sufuri na farko da masanin kasar Nuri Demirağ ya kera.

Ranar 10 ga watan Janairun shekarar alif dari tara da sattin da uku ne aka kaddamar aiyukan fara zirga-zirga a tashar jiragen kasa na Landan, babban birnin kasar Burtaniya.An dai wannan tashar da suna "Metropolitan".

Ranar 10 ga watan Janairun shekarar alif dari takwas da tasa'in da takwas (1898) ne,bayan yakin Amurka da Spain, Kyuba ta 'yantar da kanta daga Spain a matsyin cikakkiyar kasa mai cin gashin kanta.

Ranar 10 ga watan Janairun shekarar alif dari tara da tamanin da uku (1983) ne,aka kawo karshen mulkin soja na kasar Argentina.
 Labarai masu alaka