Halin duniya ta tsinci kanta a shekarar 2016

Babu wani da ya ke fada, babu wanda ya ke fada saboda ba su fahimci me ya ke yaruwa ba.

Halin duniya ta tsinci kanta a shekarar 2016

Babu wani da ya ke fada, babu wanda ya ke fada saboda ba su fahimci me ya ke yaruwa ba.

Akwai bukatar a tattara siyasar kasa, yanki da kasa da kasa tare da yin nazari a kanta da kuuma ba ta ma’ana.

Ana ganin Donald Trump da gwamnatinsa za su barar da manufar Amurka ta harkokin waje wadda aka assasa ton shekarar 1950 zuwa yau.

Kakakin ma’aikatar harkokin wajen Jamus Martin Schaefer ya ce, ya yi imanin idan har ba a dakatar da dakarun Assad bat o ba za a taba kawo karshen rikicin kasar Siriya ba. Ya ce, manufofn Jamus ba su sauya ba, kuma sun gamsu da yarjejeniyar tsagaita wuta da Rasha da Turkiyya suka tsaya don samar da ita a Siriya.

Sharuddan da za mu yi magana a kai su ne:

Birtaniya- Jaridar Independent ta bayar da labari mai kanun cewa, “Amsar da za a ba wa harin Reina shi ne a dinga zuwa Turkiyya yawon bude ido.” Kuma ziyara tare da zuwa hutu ne hanyar da za a kyautatawa kasar. Kowacce shekara akwai ‘yan yawon bude ido da ke zuwa gabar tekunan Turkiyya su kuma koma kasarsu ba tare da fuskantar matsala ba.”

Jaridar Times kuma ta ce, Dole ne Yammacin duniya ya ba wa Turkiyya dukkan taimakon da ya kamata. Dole yammacin duniya ya aike da sakon goyon baya ga taron zaman lafiyar Siriya da za a fara nan da wani dan lokaci a Ankara. Dole kasashen Yamma sun sanar da Turkiyya duk wasu bayanan sirri da suka sani game da ‘yan ta’addar Daesh.

Shugaban kasar Faransa Francoire Hollande da ya ziyarci kasar Iraki ya yi nuni da cewa “Taimakon da kasarsa ta ke bayarwa wajen yaki da ta’addanci zai hana a kai wa kFaransa hari. Kuma za su yaki ‘yan ta’adda a lokacin da suke shirye-shiryen kai musu hari. Suna kuma tare da tsarin siyasa na samar da zaman lafiya a Siriya.”

Abin ya zama kamar su ake wa hare-haren tsaron firat, kuma masu adawa da hakan ya kamata su hankaltu da wadannan jumloli in kuma ba za su hankalta ba mat o wani abu ne daban.Kuma lokaci ne zai nuna manufar Paris a Iraki, da kuma Irbil.

Kuma ziyarar da firaministan Turkiyya Binali Yildirim ya kai kasar Iraki wani bangare ne na manufofin Turkiyya a kasashen waje.

A yayin wannan ziyara Iraki ta saurari ta ji batutuwa game da Siriya sosai. Sakon da firaministan Iraki ya aikewa shugaban kasar faransa ishara ce ga wannan. Kungiyar da ta kai hari a Istanbul da sauran wurare kungiya ce ta ta’addaci a matakin kasa da kasa.

Kuma abinda suke fada game da makmar kungiyar shi ne “Ba za su amince PKK ta yi amfani da kasar Iraki tana kai wa Turkiyya hariba.”

A daidai lolacinda ake cewa Bagdad….

Shugaban kasar Iran Hassan Ruhani, ya ce, sun sami harin Istanbyul cikin halin bakin ciki. Abu ne da ya faru a lokacinda suke kokarin yaki da ta’addanci. Kuma wannan abu na yaduwa kamar wata cuta. Maganar cewa babu gudunmowar Iran a yarjejeniyar tsagaita wutar da Rasha da Turkiyya suka cimma a Siriya. Iran na da muhimmanci wajen yaki da ta’addanci kuma ta taka muhimmiyar rawa a wajen samar da yarjejeniyar. Ta dinga tuntubar Turkiyya, Rasha da Siriya.

A ranar Talatar makon da ya gabata wato 3 ga watan Janairu, firaministan Turkiyya Binali Yildirim ya yi jawabi a zauren majalisar dokokin Turkiyya inda ya ke cewa, “Ya kamata Donald Trump ya kawo karshen manufofin Obama. Ko m aba zai kawo karshensu bat o Turkiyya hanyarta za ta ci gaba da bi.”

Kuma idan aka daidaita tsaknain AMurka da kasashen Yamma da Turkiyya t oba za a sake maimaita kura-kuran da aka yi ba.Labarai masu alaka