Me ake sa ran faruwa ga gwamnatin Trump?

Kafin sabon shugaban Amurka Donald Trump ya hau kujerar mulkinsa ana ta yin shaci fadi da dama. Amurka da ake yada da dabbaka demokradiyya a yau tana sukar kanta da kanta da kuma tsarin da ta ke a kai farar daya.

Me ake sa ran faruwa ga gwamnatin Trump?

Kafin sabon shugaban Amurka Donald Trump ya hau kujerar mulkinsa ana ta yin shaci fadi da dama. Amurka da ake yada da dabbaka demokradiyya a yau tana sukar kanta da kanta da kuma tsarin da ta ke a kai farar daya.

Wani bangare na jama’ar kasar na zargin cewa, an tafka magudi a zaben da aka gudanar inda suke tuhumar kasar. Ana ta yada wa a kafafan yada labarai cewa, kasar Rasha makiyar Amurka tun shekarar 1945 ce ta sanya hannu a zaben tare da jirkita sakamakonsa. A duniya an fara yada cewa, Amurka da kanta ba za ta iya tsare zabenta ba kenan.

A doron kasa babu wata daula za ta gaza nuna rauni wajen shugabanci. Kai wasu kasashen masu rauni ma suna kashe biliyoy,n daloli ga kamfanunnukan hulda da jama’a don su nuna suna da karfi. Duk da haka, an yada a duniya cewa, Hukumar leken Asiri ta Amurka da sauran hukumomin tsaro sun gaza tsare sakamakon zaben kasar.

A daidai lokacinda ‘yan jam’iyyar democrats da wasu manyan ‘yan kasar ke nuna gazawar kasarsu, shi kuma sabon shugaban kasar Donald Trump ya ce, za, sake dawo da karfi da martabar Amurka. Amma kuma hakan na kara bakanta kasar ne a idon duniya.

A shekarun da suka gabata abu makamancin haka ya faru a kasar Rasha. A lokacinda aka rusa daular kwamnisanci Rasha ta fuskanci matsaloli sosai. Sai da martabar kasar ta kusa karewa a idon al’umar Rasha.

Tsawon shekaru bayan rushe daular ta kwamunisanci, an samard a jajayen dakarun soji da suka zama barazana ga duniya. Kafafan yada labarai sun bayyana yadda aka dinga safara da cinikayyar makamai ta hanyar da ba ta dace ba tsakani janaral janaral na soji.

Wadannan man janaral ba wai kananan bindigu suke sayarwa ba, a a suna sayar da manyan makamai da ma motoci masu sulke. Sai da farashin makamin roka kirar Rasha ya koma dala 30 a hannun masu fataucin makamai.

Malaman kimiyya na kasar Rasha, likitoci, malamai, sun bara iyayebsu mata, matansu da dukkan iyalai tare da kyale yarensu suka tafi kasashen waje tare da koyon yaren da ba nasu ba kuma suke karbar albashin da bai wuce dala 150 zuwa 200 a kowanne wata ba. Ana sayar da dazukan Rasha kan dalar Amurka dubu 3,500 wanda kuma ya kai darajar miliyoyin daloli. Manyan gidajen rasha kuma an dinga sayar da su dala dubu 3, zuwa dubu 5.

Da haka Rasha ta rushe a wancan lokacin, wani dan kasar Rasha Sergey Putin ya fito yana bayyana cewa, za sake tayar da hankalin jama’ar kasarsa kuma jama’ar kasar sun gano makiyinsu inda suka fara taruwa don yakar sa. Jama’ar kasar sai da suka kai wa Putin hari, kamar yadda AMurkawa suka yi wa Trump.

Irin harin da aka kai wa Trump, irin sa aka kai wa shugaba Recep Tayyip Erdoğan da ya hau mülkin Turkiyya a shekarar 2002. Kasar Turkiyya da a tsawon shekaru ta ke da arziki da dama, sai da baya ta bukaci dala miliyan 1 kafin zuwan Erdoğan. Babu girmama kasa da shugabanci a wancan lokacin, mutane marasa kim ana ciki da kasashen waje sun mamaye kasar tare da abokansu da suke cikin gwamnati. Dokoki sun zam aba don al’umaba, sai don amfanin masu jagorantar su.

Cikin shekaru 15 da suka gabata, shugaba Recep Tayyip Erdoğan ya y iyi wa al’umar Turkiyya alkawarin samar muşu da kasa da za su rayu a cikinta. Ya ce zai gyara kasar. Yana zuwa abun da ya fara yi shi ne, yaki da hanyoyin cigaban tattalin arziki da ba sa kan ka’ida. Kuma ya san cewa, babbar hanyar tabbatar da hakan shi ne a yi dokoki ba wai don amfanin shugabanni kawai ba. Ya samar da yadda dokoki za su yi aiki tare da amfanar dukkan ‘yan kasa.

Ya gyara bangaren kula da lafiya sosai ta yadda kowanne dan kasa ya samu damar amfana da tsarin kyauta babu ko asi.

Nan da nana Turkiyya ta farfado game da biyan Asusun IMF dala miliyan 5 da za ta yi. Naan danan Turkiyya ta samarwa da kanta jari, inda Erdoğan da jagoroin demokradiyya suka zama karkashin tsangwamar yamma. A tsawon lokacinda ya yi yana matsayin firaminista sai da ya dage gan yadda gwamnati da ke Ankara ba ta shiga aiyukan sojin kasar ba. Har sai da ta kai sojoji sun buga wata makala kan Erdoğan, amma kuma shugaban ya mayar da martani da ba a taba zata ba. Erdoğan sai da ya toshe bakin masu kokarin juyin mülki.

Erdoğan ya yi watsi da wannan kage tare da toshe bakin sojoji da suka yi masa hakan. Atarihin Turkiyya bayan shekaru 200 lokacinda sarki Sultan Mahmut na 2 ya fi karfin rundunar soji, sai Erdoğan ne ya samu damar hakana a matsayins na shugaban farar hula. Wannan abu ne mai girma a tarihin Turkiyya.

Irin kage da aka yi wa Putin da shugabar kasar Barazil, shi aka yi wa Trump da Erdoğan. Rousseff tsohuwar ‘yar gwagwarmaya ta nemi shugabancin kasar Barazil ne don yin mülki tare da dadawa rayuwar al’umarta. Al’umar kasar sun dora ta a kan mülki tare da sanin daga inda ta fito. Sakamakon sauke ta daka yi sai juyin juya halin Barail ya zama rabi da rabi.

Trump na cewa, zai kare hakkokin talakawa da wadanda ba sa rayuwa cikin farin ciki a Amurka. Ya ce, miliyoyin mutane a kasar za su dara tare da farin ciki a lokacin mulkinsa. Zai rusfe tsarin danniya da na kashin dankali da ake yi a kasar. Zai kafa tsari da kowannne ba’amrke zai yi farin ciki. Bari mu ga me jama’ar Amurka game da koz a su tsaya don kare shugaban da suka zaba kamar jama’ar Turkiyya? Shi na arashi ne a ce an samu a kasashe 4, an samu canjin ra’ayin siyasa daban-daban wajen shugabanci?Labarai masu alaka