Shugaba Erdoğan yayi alkawarin taimakawa kasar Sabiya

Shugaban kasar Turkiyya yayi alkawarin talafawa kasar Sabiya ta hanyar bunkasa kasuwanci iskar gas.

Shugaba Erdoğan yayi alkawarin taimakawa kasar Sabiya

Shugaban kasar Turkiyya yayi alkawarin talafawa kasar Sabiya ta hanyar bunkasa kasuwanci iskar gas.

A yayinda ya kai ziyara a kasar, shugaba Erdoğan ya bayyana cewa zasu hada gwiwa ba shugaban Sabiya wajen shawo kan matsalolin da Sabiya dake daya daga cikin kasashen da suka taba zama karkashin daular Usmaniyya ke fuskanta.

Tuni Turkiyya ta fara tasiri a kasashen Balkan da suka hada da Kosoba, Bosniya da Albaniya ta hanyar karfafa hurda kasuwaciLabarai masu alaka