Turkiyya: Zamu kawo karshen matsalar Viza tsakanin mu da Amurka

Mai magana da yawun shugaban kasar Turkiyya Ibrahim Kalin ya bayyana cewa Turkiyya zata kawo karshen mataslar dakatar da bayar da viza da kasashen biyu sukayi acikin yan kwanakin nan.

Kalın ya kara da cewa za'a warware matsalar ta hanyar bin doka da oda da kuma girmama tsarin mulkin kasashen biyu.

Amurkace dai ta fara daukar matakin bayar da viza ga Turkawa bayan kamai Metin Topuz wanda ma'aikacin jakadancinta  dake Istanbul da laifin kasancewarshi daya daga cikin mamboin kungiyar ta'addar FETO.Labarai masu alaka