Sarrafa Nukiliya: Iran ta mayar wa da shugaban faransa Macron martani

Iran ta mayar da martani da kakkausar murya ga shugaban kasar Faransa Emmanuel Macron game da kalaman da ya yi kan sake tattauna wa da tskaanin Iran da kasashen P5+1 game da sarrafa Nukiliya.

Kakakin ma'aikatar harkokin wajen Iran Behram Kasimi ya bayyana cewa, shugaban na Faransa ba dai dai ya ke fada ba, kuma wannan kalami nasa sumbatu ne kawai.

 Labarai masu alaka