Majalisar Dokokin Turkiyya ta ki amince wa da matakin Trump game da Kudus

Majalisar Dokokin Turkiyya ta fitar da sanarwa inda ta ce, ba ta amince tare da lamuntar matakin da shugaban Amurka Donald Trump ya dauka ba game da mayar da Kudus Helkwatar Isra'ila.

A wata sanarwar da jam'iyyun da ke da wakilai a Majalisar suka fitar an bayyana matakin na Trump a matsayin wani sumbatu da gigita.

Sanarwar ta ce, Majalisar na sanar da duniya cewa, ba ta amince da wannan mataki na Donald Trump ba.Labarai masu alaka