'Yan sandan Turkiyya sun horar da takwarorinsu na Gambiya

'Yan sandan Turkiyya sun bayar da horo ga takwarorinsu na Gambiya a tsakanin ranakun 11 da 21 ga watan Fabrairu.

'Yan sandan Turkiyya sun horar da takwarorinsu na Gambiya

'Yan sandan Turkiyya sun bayar da horo ga takwarorinsu na Gambiya a tsakanin ranakun 11 da 21 ga watan Fabrairu.

'Yan sandan Gambiya 42 ne suka sami horon wanda aka bayar a Banjuı babban birnin Kasar.

An bayar da shaidar halartar horon ga 'yan sandan da suka halarta.

Turkiyya da Gambiya sun jima suna hada kai wajen aiyukan samar da tsaro.Labarai masu alaka