Erdoğan: Netanyahu dan ta'adda ne mai zubar da jinin Falasdinawa

Shugaban Kasar Turkiyya Recep Tayyip Erdoğan ya mayar da martani ta shafin Twitter ga Firaministan Isra'ila Benjamin Netanyahu inda ya ce masa "Akwai jinin Falasdinawa a hannunka."

A sanarwar da Erdoğan ya fitar a shafin Twitter ya kuma ce, Netanyahu Firaministan Kasar da ke mamaye mutanen da ba sa dauke da makamai ne.

Erdoğan ya mayar da martani ga Netanyahu da ya ce ya iya kashe mutane.

Erdoğan ya ce "netanyahu shugaban Kasar da ta mamaye mutanen da ba sa dauke da makamai ne. Cikin shekaru sama da 60 suna karya dokokin Majalisar Dinkin Duniya. Akwai jinin Falasdinawa a hannun Netanyahu kuma ba zai hari Turkiyya ba wajen boye wannan aibi. Shin drasi ka ke so a koya maka na zama mutum? Karanta umarni na 10.Labarai masu alaka