NATO ta dauki matakin kara karfafa tsaro a iyakokin kudancin Turkiyya

Shugabannin Kasashe mambobin Kawancen NATO sun kamala taronsu na rana ta farko a Babban Taron da suke halarta a Brusels Babban Birnin Kasar Beljiyom.

NATO ta dauki matakin kara karfafa tsaro a iyakokin kudancin Turkiyya

Shugabannin Kasashe mambobin Kawancen NATO sun kamala taronsu na rana ta farko a Babban Taron da suke halarta a Brussels Babban Birnin Kasar Beljiyom.

An kammala taron ranar farkon tare da fitar da sanarwar bayan taro.

A sashe na 23 na sanarwar bayan taron da aka fitar an bayyana cewa, Kawancen ya dauki matakin kara tsaurara tsaro don bayar da kariya a iyakokin kudancin Turkiyya.

Sanarwar ta ce, Kawayen na hada kai a aiyukan yaki da ta'addanci da suke yi. Tare suke magance barazana da duk wata suka.Labarai masu alaka