Erdoğan ya gana da shugaban ƙasar Falasɗinu

Shugaban ƙasar Turkiyya Recep Tayyip Erdoğan ya gana da takwaransa na Falasdinu Mahmud Abbas ta wayar tarho.

An dai bayyana cewar sun tattauna ne da marece.

A yayinda suka taɓo lamurkan yau da kullum a yankin, Abbas ya jaddada kasancewa tare da Turkiyya ala kulli halin.Labarai masu alaka