Tawaga daga Turkiyya zata ziyarci Amurka

An bayyana cewar tare da jagoran mataimakin ministan harkokin wajen kasar Turkiyya Önal; tawaga ta musanaman zata ziyarci kasar Amurka a ranar 5 ga watan Fabrairu.

Kamar yadda aka karbo daga wasu majiya na hukumomin diflomasiyya a kasar Turkiyya, da jagorancin mataimakin ministan harkokin waje Önal tawaga zata ziyarci Amurka domin tattaunawa akan ayyukan hadin gwiwa tsakanin Amurka-Turkiyya.

Tawagar zata ziyarci Amurka ta tattauna da hukumomi akan lamaurkan kasar Siriya, kungiyar ta'addar FETO da kuma barayin kungiyar ta'addar PKK.

Mai bada shawara na musanman a Amurka John Bolton,  da kuma a maimakon Brett McGurk wakili na musanmam a huradar kasashen waje da aka nada James Jeffrey da shugaban hafsan sojojin kasar Amurka Joseph Dunford sun ziyarci Ankara babban birnin Turkiyya a ranakun 7-8 ga watan Janairu.

 Labarai masu alaka