Trump ya farwa kamfanin Toyota na kasar Japan

Shugaban Amurka mai jiran gado Donald Trump ya dirar wa kamfanin Toyota na kasar Japan.

Trump ya farwa kamfanin Toyota na kasar Japan

Shugaban Amurka mai jiran gado Donald Trump ya dirar wa kamfanin Toyota na kasar Japan.

Trump ya soki kamfanin na Turyota bisa shirin sa na samar da masana'antar samar da motar Toyota Camry a kasar Mekziko don sayarwa a Amurka inda ya ce, lallai su zo su kafa kamfanin a Najeriya ko ya kara musu kudin harajin da za su dinga biya.

Bayan wannan kalami na Trump ta shafinsa na Twitter darajar hannayen jarin motar a New York ya karye da kaso 0.7.

A baya ma Trump ya soki kamfanunnukan Lockheed Martin da Boeing da kuma na General Motors inda a yanzukuma ya farwa kamfanin Toyota.

Tag: Suka , Haraji , Toyota , Trump

Labarai masu alaka