Volkswagen na shirin karbar motocinsa a China

Kamfanin samar da motoci na Volkswagen da ke kasar Jamus sai karbi motocinsa dubu 49 da 480 da ya sayar a China domin matsaloli da aka samu game da motocin.

Sanarwar da aka fitar daga hukumar kasar China ya nuna cewa, motocin da aka samar samfurin Beetles a tsakanin  watan Yuli shekarar 2012 zuwa Agusta shekarar 2015 na da matsaloli, haka kuma samufin Golf da aka sayar a tsakanin watan Yulin shekarar 2012 zuwa Yulin shekarar 2013 yanaa da matsaloli

An bayyana cewa za a gyara motocin da ke matsala ba tare da karbar kowanne kudadade ba. 

A cikin watan da ta gabata kamafanin BMW ya karbi motocinsa dubu 193 da 611 da ya sayar a kasar China. 

 Labarai masu alaka