Murar tsuntsaye ta tayar da hankalin Turawan Faransa

Murar tsuntsaye ta tayar da hankalin Faransawa bayan da mutane 89 suka kamu da cutar a kasar.

Murar tsuntsaye ta tayar da hankalin Turawan Faransa

Murar tsuntsaye ta tayar da hankalin Faransawa bayan da mutane 89 suka kamu da cutar a kasar.

An fara kashe dubunnan kaji da agwagi a kasar sakamakon yaduwar cutar.

A matakin da ma'aikatar gona ta dauka za a kashe agwagwai da kaji sama da miliyan 1 a kasat.

Gwamnati ta sanar da cewa, za ta biya diyyar asarar da masu gidajen gonar suka yi.

Kasar Faransa na kan gaba wajen fitar da hantar agwagi zuwa kasashen waje.

Sakamakon cutar murar tsuntsayen tattalin arzikin kasar ya samu matsala.Labarai masu alaka