Majalisar Dinkin Duniya ta aike da tireloli 13 na kayan taimako zuwa Siriya

Majalisar Dinkin Duniya ta aike da tireloli dauke da kayan taimako zuwa garin Idlib na kasar Siriya.

Motocin na MDD sun bi ta iyakar garin hatay na Turkiyya tare da shiga Siriya ta kofar iyaka ta Cilvegozu.

Za a raba kayan taimakon ga jama'ar garin Idlibi da kewayensa.Labarai masu alaka