An kashe dubunnan kaji da dangoginsu sakamakon bullar murar tsuntsaye a Japan

Sakamakon bullar murar tsuntsaye a Japan an kashe dubunnan kaji' agwagi da dangoginsu a gidajen gona da ke garin Sanuki na kasar.

Mahukunta sun dakatar da sayar da kaji da kwai a yankin.

akwai kusan tsuntsaye da ake kiwo miliyan 7 a yankin.

Tuni aka killace wasu gidajen gona don gano ko sun kamu da cutar ta murar tsuntsaye.Labarai masu alaka