Abin Mamaki: An gano wani nau'in kifi da babu irinsa

A gabar tekun Kasar Mekziko an gano wani nau'in kifi da ba a taba ganin irinsa ba.

Abin Mamaki: An gano wani nau'in kifi da babu irinsa

A gabar tekun Kasar Mekziko an gano wani nau'in kifi da ba a taba ganin irinsa ba. 

Shafin yanar gizon "Live Science" ya bayar da labarin cewa, a rahoton da aka buga a mujallar "Zootaxa" malaman Kimiyya na jihar Floridan Amurka sun gano kifin mai suna "Squalus clarkae" ko "Genie's dogfish" wanda ya ke kama da karen ruwa.

Kifin na da kwala-kwalan idanuwa.

A binciken da aka buga an bayyana gano kifin a gabar tekun Mekziko kuma a tekun Atlas wanda ke da tsayin santimita 50 zuwa 70.

An ce kifin jinsin wasu kifaye da aka samu a shekarar 2015 wdanda ke da shekaru sama da 95 a raye.Labarai masu alaka