• Bidiyo

Erdoğan: Dakika 1 tare 'da yayanmu,karin cigaba ne a rayuwarmu

A ranar Asabar din da ta gabata shugaban kasar Turkiyya Recep Tayyip Erdoğan ya wallafa wani hoto  a shafinsa na sada zumunci na Twitter.

A hoton Erdoğan na yin wasa da daya daga cikin jikokinsa wanda ke dauke da wata motar yara.

A kasan hoton, shugaban na Turkiyya ya yi rubutu jumla kamar haka : "Kowace dakika 1 tare 'da yayanmu,karin cigaba ne a rayuwarmu"Labarai masu alaka