An kama mambobin kungiyar ta'adda ta Daesh 'yan kasashen waje su 26 a Istanbul

Sashen yaki da ta'addanci na helkwatar 'yan sandan Istanbul ya sanar da kama mambobin kungiyar ta'adda ta Daesh 'yan kasashen waje su 26 a a wasu farmakai da suka kai a birnin.

Sanarwar da aka fitar ta ce, an kai farmakai a gidaje 6 a gundumomin Fatih da Başakşehir.

A yayin farmakan ankama mutane 26 da suka gama yaki a yankunan da ake rikici tare da koma wa Istanbul da zama.

Ana ci gaba da bincikar mutanen wadanda dukkansu 'yan kasar waje ne.Labarai masu alaka