"Bazaku bugesu ku hana su kuka ba"

Turkiyya tayi Allah wadarai akan cin zarafi da zaluncin da sojojin Isra'ila sukeyiwa falasdinawan dake zanga-zanagar nuna rashin amincewa da matakin da Trump ya dauka akan Qudus.

Ma'aikatan harkokin wajen Turkiyya ta tunatar da cewa sojan Isra'ila sun kalubalanci Falasdinawan dake tarzomar rashin amincewar da matakin da Trump ya dauka akan Qudus wanda ya sabawa dokar kasa da kasa. Wannan tamkar bugune aku hanaka kuka.

Ma'aikatan ta kara da cewa mun kyamaci cin zarafin da Sojan Isra'ila suka aiyanar ga Falasdinawan da yayi sanadiyar rayuka 4 da kuma raunana wasu da dama.Labarai masu alaka