An ceto wasu 'yan gudun hijira 41 a tekun Aegean na Turkiyya

Jami'an tsaron teku na Turkiyya sun kubutar da wani jirgin ruwan roba dauke da 'yan gudun hijira 41 a tekun Aegean.

An ceto wasu 'yan gudun hijira 41 a tekun Aegean na Turkiyya

Jami'an tsaron teku na Turkiyya sun kubutar da wani jirgin ruwan roba dauke da 'yan gudun hijira 41 a tekun Aegean.

'Yan gudun hijirar sun nemi taimako a gundumar Foça da ke lardin Izmir. 

Bayan jami'an tsaro sun samu labari ne sai suka kai musu dauki tare da kubutar da su kafin a samu asarar rai.

An kai mutanmen zuwa gundumar Foça, kuma jim kadan bayan kubutar da su jirgin nasu na roba ya nutse.Labarai masu alaka