Sojin Turkiyya sun yi ruwan bama-bamai a arewacin Iraki

Dakarun Turkiyya sun kai hare-hare ta sama a yankunan Zap da Hakurk da ke arewacin Iraki inda suka ragargaza mafaka da ma'ajiyar makaman 'yan ta'adda.

Sanarwar da Rundunar Sojin Turkiyya ta fitar a shafinta na yanar gizo ta ce, an kai wa 'yan ta'adda hare-hare ta sama a arewacin Iraki.

Sanarwar ta ce, a hare-haren da aka kai a yankunan Zap da Hakurk a ranar Larabar nan an nufi tare da ragargaza mafakar 'yan ta'adda.Labarai masu alaka