Çavuşoğlu ya gana da Pompeo

Ministan harkokin wajen kasar Turkiyya,Mevlüt çavuşoğlu ya gana da takwaransa na Amurka Mike Pompeo kan batun kasar Siriya.

Çavuşoğlu ya gana da Pompeo

Ministan harkokin wajen kasar Turkiyya,Mevlüt çavuşoğlu ya gana da takwaransa na Amurka Mike Pompeo kan batun kasar Siriya.

A cewar majiyoyin diflomasiyya, Çavuşoğlu da ministan harkokin wajen kasar Amurka Mike Pompeo sun gana ta wayar tarho.

A ganawar, ministocin sun tattauna kan lamurran da suka wakana a baya-bayan nan a kasar Siriya.

A cewar wata hirar da Pompeo ya yi da talabajin kasar Masar,ya gana da Çavuşoğlu a ranar Alhamis din nan da ta gabata,inda ya kuma kara da cewa shugaban kasar Turkiyya Recep Tayyip Erdoğan da takwaransa Donald Trump na ci gaba da yin aikin tukuru kan aiyukan karshe kan batun janye sojojin Amurka daga Sham.Labarai masu alaka