Bidiyon danaksar Ingila  Lewis Pugh da ya yi ninkaya a tekun dusar kankara da ke Antartika

Bidiyon danaksar Ingila  Lewis Pugh da ya yi ninkaya a tekun dusar kankara da ke Antartika. Pugh ya dauki wannan mataki ne don bayar da goyon baya ga shirin magance matsalar sauyin yanayi na Majalisar Dİnkin Duniya.