Komai ya tsaya cak a Faransa

Kusan wata daya kenan ma'aikatan fadin Faransa suka tsunduma kungurugun yajin aikin sai baba-ta-gani.Abinda yasa komai ya tsaya cak a kasar.