Motoci masu shawagi a samaniya

An kammala gwaje-gwajen motoci masu shawagi a sararin samaniya,wadanda za a dinka amfani da su a nan gaba a sufuri.