"Sai mun kone duk wani Musulmi kurmus "

A kasar Indiya Mabiya addinin Hindu na ci gaba da farautar Musulmai, inda bayan sun sassare su da adda, suke malala musu man fetur tare da cinna musu wuta, har sai sun kone kurmus.