EUFA Europa: Konyaspor da Guimaraes za su barje gumi

Kungiyar Kwallon Kafar Turkiyya ta Atiker Konyaspor za ta buga wasanta na 2 a gasar Zakarun Turai ta EUFA Europa da kungiyar kasar Portugal Vitoria Guimaraes.

Za a buga wasan a garin Konya da misalin karfe 8 na daren yau agogon Turkiyya.

Medipol Başakşehir kuma za ta buga nata wasan da Braga da msalin karfe 22.05 agogon Turkiyya.Labarai masu alaka