Turkiyya ta lallasa Jamus da ci 7 da nema a gasar kwallon kafa ta masu kafa 1

Kungiyar Kwallon kafar Turkiyya ta Masu Kafa 1 ta lallasa ta Jamus da ci 7 da nema a gasar Nahiyar Turai da ake buga wa.

Turkiyya ta lallasa Jamus da ci 7 da nema a gasar kwallon kafa ta masu kafa 1

Kungiyar Kwallon kafar Turkiyya ta Masu Kafa 1 ta lallasa ta Jamus da ci 7 da nema a gasar Nahiyar Turai da ake buga wa.

An fara buga gasar a birnin Istanbul wadda Turkiyya ke karbar bakunci wadda kuma Hukumar kwallon Kafa ta Masu kafa Daya ta Nahiyar Turai ta shirya.

Kungiyar Turkiyya ta kara a wasan farko ita da Jamus wanda shi ne wasan bude gasar.

Turkiyya ta doke Jamus da ci 7 da nema kuma a ranar 4 ga Oktoba za ta buga wasanta na 2 da kasar Jojiya.Labarai masu alaka