Tunisiya da Morocco sunyi nasara shiga wasan kofin duniya ta FIFA 2018

Masu ra'ayin wasan kwallon kafa a kasashen biyu sun cika tiyunan manyan biranen kasashen domin murnar samun damar da kasar su tayi na anasarar shia jerin kasashen da zasuyi wasan FIFA 2018.

Morocco tayi nasarar ne bayan ta doke kasar Ivory Caast da ci daya da nema a filin wasan Felix Housphout-Boigny a Abidjan.Labarai masu alaka