Everton ta sanar da sayen dan wasan Besiktas Tosun

Kungiyar kwallon kafa ta Everton ta kasar Ingilanta sanar da sayen dan wasa Cem Tosun wanda ke taka leda a kungiyar Besiktad ta Turkiyya.

Everton ta sanar da sayen dan wasan Besiktas Tosun

Kungiyar kwallon kafa ta Everton ta kasar Ingilanta sanar da sayen dan wasa Cem Tosun wanda ke taka leda a kungiyar Besiktad ta Turkiyya.

Kungiyar ta samar ta shafinta na yanar gizo cewa, ta sanya hannu na tsawon shekara 4.5 da dan wasan.

A jawabin da ya yi ga Talabijin din kungiyar, Tosu ya ce ya ji matukar dadi kasancewarsa dan wasan wannan kungiya ta Everton.

Ya ce, yana matukar farinciki kasancewarsa a kungiyar. Zai ji dadi idan yana buga wasanni a Everton.

Tosun ya ce, zai yi shuhura da kwazo sosai a wasannin Premier League da ake bugawa.Labarai masu alaka