Ana ci gaba da barje gumi a wasan ltalian League

Wasa

Ana ci gaba da barje gumi a wasan ltalian League

 

An ci gaba da fafatawa a gasar kwallon kafa ta Italian League a yayinda aka kai zagaye na ƙarshe wato na 16.

Masoya wasan kwallon zasu iya ganarwa idonsa ta gidan talabijin din Turkiyya sashen wasanni wato TRT Spor.

A gobe Milan zata karbi bakwancin Sampdoria da ƙarfe 20.00

Da ƙarfe 22.45 kuma Jeventus zata fafatawa da Bologna.

Za'a iya kallon wannan wasan a gidan talabijin din TRT Sport.


Tag: Italiya

Labarai masu alaka